Wani tauraron ɗan’adam na Turai – wanda ya zama tsuhen binciken kimiyya a ɓangaren yanayi ya faɗo kan duniya. Tauraron ɗan’adam ɗin da ake kira ERS-2 mai nauyin tan biyu, kusan ya ƙone ne ƙurmus a ...